Yadda Ali Nuhu Cikin Fushi Yayi Martani ga Masu Fadin Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci News All..
Fitaccen jarumi, Darakta, Sannan kuma wanda akema lakabi da Sarkin Kannywood Watau Ali nuhu ya fito yayi martani ga masu fadin cewa wai yayiwa Mawaki Abubakar sani butulci.
Wata faifan vedio ce wacce taketa yawo a kafar sada zumunta na TikTok inda wani matashi yake bayyana cewa gaskiya ali nuhu baiwa mawaki Abubakar sani adalci ba, kasancewar mawakin ya bada gudumuwa ba kadan ba a kampanin jarumi ali nuhu tun kafin yanxu ta hanyar yi masa wakokin bila adadin amma a karshe ya koma baya da komai kuma ali nuhun yana gani.
Hakan yasa Jarumi Ali nuhu ya fito yayi martani ga vedion nan domin sauraro abinda ya fada.

Leave a Reply