Masha’Allah Duniya ta Samu Kalli Yadda Jarumi Aminu Yakewa Matarsa Liki da Makuden Kudade acikin Gidan sa.
Tsohon jarumin Kannywood kenan Aminu Shareef Ahlan a yayinda yake yiwa matarsa liki da manyan kudade acikin gidansa a wani irin yanayi na nishadi.