Yadda Mace zata hada maganin matsin Farji da saukar da Ni’ima a gabanta

SIRRIN RIKE MIJI: Wannan wani sahihin hadin maganine wanda yake karawa Mace Ni’ima da saukowa a gaban ta.

Abubuwan da za’a nema domin yin wanna hadin maganin sune kamar haka.

(1) – Ruwan rake.

(2) – Ruwan kankana.

(3) – Ruwan kwakwa.

Bayan kin samo wadannan abubuwan ga yadda zakiyi amfani dasu.

Ki hada su waje daya ki dinga sha ‘yar uwa ki gwada wanna, domin idan kika maida hankali wadan yin amfani da shi akai-akai zaki ga yadda Ni’ima zata bijiro miki.

Ga wani hadin ma na musamman wanda yasha ban-ban da wancan.

Abi na farko da zaki fara yi shi ne ki sami Kanumfari, Minanas, Mazarkwaila, sai ki hada su waje daya ki tafasa su bayan ya huce sai ki tace ki dinga sha.

Shima wannan hadin zai taimaka miki wajan karin Ni’ima.

Hadi na musamman ga matan aure.

(1) – Kankana.

(2) – Gwanda.

(3) – Abarba.

(4) – Tuffa.

(5) – Ayaba.

Ki markada su waje daya sai ki zuba masu madara ta ruwa ki shanye kayanki,
wadannan kayan ba masu wahalar samu bane, dan haka ‘yar uwa ki gwada.

Zaki iya samin Zuma ki dinga shan mai kyau duk lokacin da zaki kwanta, sabida zuma tana saukar da Ni’ima har zuwa farjinki ba tare da dandanonta ya gushe ba.

Ga kuma yadda zakiyi amfani da Kanunfari domin samin matsin Farji:

Ki sami garwashin wuta ki saka kanumfari kadan ki dinga turare da shi yana saka kamshi kuma yana matse gaban mace.