Yadda Matan TikTok Ke Hawa Sabuwar Wakar Wash Baby

Yadda Matan TikTok Ke Hawa Sabuwar Wakar Wash Baby.

Bidiyon Yanda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar “Wash Baby” Wakar Da Tafi Na Ado Gwanja Rashin Kunya.

Wata Sabuwar Rawar Wakar “Wash Baby” Wakar Da Abdullahi Amdaz Yayita Ta Rikita Yan Mata A Shafukan Zada Zumunta.

Inda Wakar Ake Rawar Rashin Kunya Kamar Yadda Akeyi A Wakar Ado Gwanta Ta “CHASS” Wakar Ta Karade Shafukan Tiktok Inda Yan Mata Marasa Kunya Keta Rububun Hawa Wakar. Inda Baitin Wakar Suke Cewa “Wash Baby” Maiya Faru Ne “Bayana Ke Mini Ciwo”.

Ga Dai Yanda Yan Mata Ke Rawar Fitsara Na Sabuwar Wakar Abdullahi Amdaz Din.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA

https://youtu.be/rbP3r5ZQDwk