Yadda Wani Mutum Ke Dukan Kabarin Mahaifinsa

Bidiyon Yanda Wani Matashi Ke Dukan Kabarin Mahaifinsa, Saboda Ya Mutu Bai Bar Musu Dukiyar Gado Ba. Wani Bidiyo Da Yaketa Yawo A Shafin Sada Zumunta Inda Aka Nuna Wani Matashi Yana Dukan Wani Kabari. Inda Akace Wai Baban Nasu Ya Mutu Ne Kuma Bai Bar Masa Komai Ba.

Duk Da Cewa Wanda Abun Ya Faru Ba Hausawa Bane, Ance Kuma Bama Musulmai Bane, Sai Dai Kuma Bidiyon Ya Dauki Hankula Sosai, Inda Mutane Keta Maganaga Akan Rashin Kamatar Abun.

Da Yawan Mutane Wanda Ba Musulmai Ba, Sunata Maganar Rashin Dacewar Dukan Kabari, Inda Yakamata Ace Yayi Takaici Da Jimamin Rashin Mahaifij Nasa, Amma Kawai Sai Akaga Yana Dukan Kabarin.

Matashin Yana Dukan Kabarin Cikin 6acin Rai,Sannan Kuma Yana Wasu Suruta, Sakamakon Wani Kalar Yare Yakeeyi, Wanda Mu Kanmu Bamusan Me Yake Fada Ba, Inda Daga Baya Wata Mata Wacce Aka Tunanin Mahaifiyarsa Ce, Tazo Ta Janye Hannunsa Domin Subar Wajen Kabarin.