Duk wanda yake bukatar karfin gaba da dadewa wajen jima’i ga magani cikin sauki domin wannan magani ne na musamman, yana wanke mara kuma yana magance sanyin mace.
Ko da mata 4 ne, idan kuka gwada wannan fa’idar, za ku ba su mamaki sosai.
Abubuwan farko da za a nema su ne:
1. Garin Namijin goro
2. Garin Kanunfari
3. Garin Kimba
Yadda ake hadawa shine:
Da farko za’a samu garin goro cokali 4 manya da kanunfari cokali 3 da garin kimba cokali 2 da rabi a hada su waje daya.
Karin Bayani:
Ana samun karamin cokali teaspoon a zuba a cikin madara ko nono, sai a juye sosai, sannan a asha idan ya rage saura awa daya kafin a kwanta da iyali.
Wannan hadin zai dauki tsawon kwana 10 zuwa sati 2, amma insha Allah idan aka hada shi za’a sha mamaki sosai.
Allah yasa mu dace.
Zaku Iya Tuntubar A Wannan Lambar Wayar Domin Karin Bayani Akan Magance Matsalolinku
Whatsapp:+2347013008931
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu So karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.
Leave a Reply