Zazzafan martanin yan Niger sunyi martani kan bidiyon yarinyar da akace yar momee gombe ce

Labaran Kannywood

Zazzafan martanin yan Niger sunyi martani kan bidiyon yarinyar da akace yar momee gombe ce

Tura takai bango inda aka jiyo wasu daga cikin mutanen Niger suna wani martani kan wani abu daya taso tsakanin jarumar kannywood momee gombe da kuma wata karamar yarinya wacce akace yar jarumar ce saboda yadda suke kama da ita sosai kamar yar tata saboda kamar tayi yawa

Sun fara sa korafi kan masu cewa wannan yarinyar yarta ce wanda kuma sam ba haka bane ko daya basu da dangi wanda jarumar ma tace bata taɓa haihuwa ba balle ta haifi yarinyar nan itama dai abin yana damunta saboda bata suna ne

Su dai sunce wannan yarinyar yar Niger ce saboda haka baza suso ace an bata sunan yarinyar ba domin sun mata kyakkyawan fata ana gaba don ta zama wani abu nan gaba.

Yarinyar dai wani bawan Allah ne ya fara yi mata video yana tambayar ta cewa yaya take da momee gombe inda yarinyar tace uwata ce wannan shine dalilin mutane na cewa wannan yarinyar yar tace wanda kuma wannan yarinyar bama wayo tacika ba balle ta fadi gaskiya al’amari wanda kuma wasu mutanen da maganar wannan yarinyar suke la’akari

Yanzu dai komai yazo karshe daga yarinya harma ita jarumar dama su wa’yannan mutanen yan asalin ƙasar Niger

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *